top of page
stock-exchange-board-210607.jpg

Yadda SANU Yake Aiki

SANU

Mallakin Afirka

A yayinda aka ƙaddamarwa da manhajar, zai isa ga mutane a duk faɗin Afirka don bada damar siye da adana kadarar.
Zinare ko Azurfa. Ana iya siya da Nairar Najeriya, Rand ta kasar Afirka ta Kudu, Rwandan Franc, da duk kasashen Yammacin Afirka masu amfani da CFA franc. Sauran kasashen duniya za su iya siyan SANU da dalar Amurka. Muna fatan yarda da wasu siffofin kudade nan da bada jimawa ba.

200px-Flag_of_Côte_d'Ivoire.svg.png
200px-Flag_of_Togo.svg.png
200px-Flag_of_Senegal.svg.png
200px-Flag_of_Nigeria.svg.png
200px-Flag_of_Mali.svg.png
200px-Flag_of_Guinea.svg.png
200px-Flag_of_Guinea-Bissau.svg.png
200px-Flag_of_Niger.svg.png
200px-Flag_of_Benin.svg.png
200px-Flag_of_Rwanda.svg.png
200px-Flag_of_South_Africa.svg.png
Kian_smith_Diagram.png

SANU jumullar wakilci ne na tsantsar Zinare da Azurfa wanda yake nufin Zinaren SANU (Sanu-GLD) da Azurfa SANU (Sanu-SLV) bi da bi.

​

Zinaren SANU (Sanu-GLD) da Azurfar SANU (Sanu-SLV) suna wakiltar mallakar zinare da azurfa a zahirance. Mamallakan Zinaren SANU (Sanu-GLD) da Azurfar SANU (Sanu-SLV) sunada Zinare da Azurfa a zahirance a cikin manyan amintattu da tsararrun asusun ajiya ta hanya mafi sauki a manhajar SANU.

​

Hakanan ana iya kallon SANU a matsayin dandali wanda masu amfani da manhajar zasu iya siyan Zinariya da Azurfa a cikin kuÉ—in Afirka na gida.

Sanu_Final_Compressed_Gold.png

Zinaren SANU

Mallakar zinaren SANU daya (1) yana wakiltar gram ishirin (20) na ziryan zinare. A halin yanzu, farashin zinare na duniya sun dogara bisa farashin zinare na LBMA na yau da kullun. Wannan yana bamu damar ƙimanta farashin Sanu-GLD da mafi daidaiton farashin zinare a duniya a kowanne dakika.

Sanu_Final_Compressed_Silver.png

Azurfan SANU

Mallakar zinaren SANU daya (1) yana wakiltar gram ishirin (50) na ziryan azurfa bisa ga fasahin azurfa a kasuwa a yau da kullum. farashin daga kasuwar azurfa ta zahiri. Tun daga 30 ga watan Afrilu, shekarar 2020, farashin azurfa ya tashi zuwa kaso 60-80% sama da farashin azurfar LBMA.

Screenshot 2020-06-30 at 9.41.59 PM.png

Siffofin SANU

  • Dandalin siye da siyarwar da Zinare da Azurfa a zahirance.

  • Mallakar kason Zinare da azurfa.

  • Manhaja mai bada sauÆ™in musany kadararka zuwa tsabar kuÉ—i.

  • Samun damar cikakkun bayanai game da abin da aka mallaka a kowane lokaci.

bottom of page