Jimilar darajar kadarar SANU
$2,032,210
Darajar Zinaren Sanu a asusun Ajiya
$1,054,000
Darajar Zinaren Sanu a asusun Ajiya
$978,210
Bayanai akan binciken karshe daya wakana. Akan farashin Zinare da Azurfa a ranar 16 ga watan Satumba shekarar 2020, Ƙimar jimilar ajiyar kuɗi dake asusu.
Ajjiyar SANU
Muna ajiyar kadarar sanu a cikin manyan amintattu da tsararrun asusun ajiya dake afirka na yamma. Kadarar da take a ajiye tafi abinda muka sanar da kuma bada damar bincike. Kuma zasu iya hauhawa iya gwargwado. Mun kasance muna jajircewa akan mun wadatar da isashen kudi don siya ko siyarwa hade da la’akari da yawan sanfuran dan neman kayan cikin gaggawa.
Zinare SANU
Kilo 16.5 na Zinare: $1,054,000
-
Kadarar Zinare cikin kulawa na musamman (na cikin asusu): gram 1,467.19 ***
-
Kadarar Zinare cikin kulawa na musamman (na cikin ksauwa) kilo 250*
Azurfar Sanu
Kilo 1,111 na Azurfa: $978,210
-
Kadarar Azurfa cikin kulawa na musamman (na cikin asusu): gram 1,726,4**
-
Kadarar Azurfa cikin kulawa na musamman (na cikin ksauwa) kilo 500*
A yanzu duk wata muna wadatar da samfura kuma mu kasafta mu aikawa abokan cinikinmu.
Kaso casa’in da dugo casa’in da tara 99.99% na tatacciyar zinare da azurfa muke saidawa kuma mu turawa abokan cininkinmu cikin sa’o’i 48.
Mai zaka Samu
20 g
Gram ishirin na zinare shine daidai da Zinaren Sanu daya
=
50g
=
Gram hamsin na Azurfa shine daidai da Azurfar Sanu daya
Tsarin Bincike Asusu
A yanzu muna yiwa kanmu binciken shige da ficen kudade. Muna kokarin shigo da tsarin hada kanmu da mai’akata masu zaman kansu na duniya wanda sukayi fice binkicen babban asusun, dasu dunga mana bincike da kula akan shige da ficen kudaden mu na kasuwanci.
Kulawar Bada Tsaro da Ajiya
Zamu bada damar samun gurin ajiyar kadararku da bada tsaro na musamman har na tsawon wata shida na ajiya da kulawa a cikin asusun ajiyarmu. A cikin wannan lokacin, abokan cinikinmu zasu sami damar ganin kadararsu a zahirance bayan sa’o’i 48 na sanar damu akan haka.
Tsarin ajiyar kadara suna nan daban daban saboda wajen ajiya na musamman a gurin abokan huldarmu a farashi mai ra’usa.
Tarin Jiki
Samfuran da ake samu don tarin jiki sune LBMA, sanduna, lambobin yabo, da samfuran tanadi. A halin yanzu ana samun tarin kayayyakin LBMA daga bankin mu na Legas, Abuja & Kano, Nigeria. Ana samun sauran tarin samfura a wuraren sayar da kayayyaki a Legas & Kano, Najeriya. Wuraren duniya na nan tafe.
Alloys na gwal, waya & zanen gado suna samuwa ne kawai don maƙeran zinare & membobin ƙungiyar kayan ado.
Ƙarin cikakkun bayanai kan maƙeran zinariya & membobin ƙungiyar kayan ado na zuwa nan ba da jimawa ba.
Rarraba & Disclaimer: Sanu kantin sayar da ƙima ne a cikin zinariya ko azurfa
a matsayin samfur na zahiri da samfur.