top of page
Product page header 3.png

Sayi Zinare da 
Azurfa a manhajar 
SANU

Muna siyarda karafa masu daraja na sanfuran LBMA da sanfuran Kian Smith

Zinare zuwa ga mutane

Menene Sanu?

Samun Asali

A kasashe da dama na yammacin Afirka, Sanu yana nufin Zinariya a yarukan asalin Afirka. Misalin yarukan dake anfani da kalmar, akwai yaren Bambara na kasar Mali, da yaren Madinka a kasar Guinea, Guinea Bissau da Gambi. Hakazalika a kasar Burkina Faso da Cote D’Ivoire, kalmar Sanu kuma tana nufin zinare a yaren Dioula. Kalmar SANU yana da dogon tarihi tare da mutanen yammacin Afirka kuma daga wannan tarihin ne wannan sigar kudin ya samu sunansa.

Menene

SANU jumullar wakilci ne na tsantsar Zinare da Azurfa wanda yake nufin Zinaren SANU (Sanu-GLD) da Azurfa SANU (Sanu-SLV) bi da bi. Don abokan cinikimu haka za su iya mallakar zinare da azurfa a zahirance a cikin manyan amintattun da tsararrun asusun ajiya tare da samun damar bibiyar safuran da aka mallaka ta hanya manhajar tamu. An gina SANU akan fitattu da kyakkyawar tsaron blockchain na duniya. Kamfanin Kian Smith ne ta samar da kuma mallakartace. Wannan yana ba da garantin amintaccen duba samfura da kuma aikawa ga abokan ciniki dake anfani da manhajar. Duk ma'amalan ciniki yana samun bibiya na musamman da kulawa akan kaidojin audited smart contract.

Kakkarfar Dalilai Na Amfani Da SANU?

Tsararren Amintacciyar Ajiya

Fasahar mu ta dauke ciwon kai da ke dauke yayin ƙoƙarin siyan Zinariya da Azurfa, ta hanyar sufuri daukan samfuri daga wannan wuri zuwa wani kuma mu adana su cikin tsaron mafi inganci tare da bada kulawa akan ma’adananku masu daraja.

Ajiyar Mallakarku

Muna gadi da tsaron, da kuma ajiyar kadarorin ku a zahiri a matsayin kulawa da tsari na zaman kansa. Shahararrun kamfanoni na duniya suna tantance da bibiyar mu akai-akai ta hanyar amfani dokoki da tsari na duniya. kadararku, wato Zinare da Azurfa masu daraja suna ajiye cikin tsaro mafi inganci a masana'antarmu.

Hadakar kadara

SANU jumullar wakilci ne na tsantsar Zinare da Azurfa wanda yana goye a bayansa ɗaya bisa ɗaya na zinare da Azurfa a Zahiri wanda yake babban asusun ajiyarmu. A halin yanzu ana nufin wannan shine hanya mafi sauki da saurin kasuwanci Zinare da Azurfa. Musanya kadararku da tsabar kuɗi ko ma'amalar turawa da karbar kuɗadenku cikin sauki da kwanciyar hankali, wannan shine hanya mafi sauki da sirri na yawo da zinare cikin kasashen dunaya ba tare da damuwa ba

Budadden Bayani

Via smart contract kanfani mai tarin daraja da kima, yayi kaurin suna akan lura, bibiya da tantance asusun blockchain na kanfanoni, kuma suke kula da mu’amalar cinikaiyar SANU dan samun gaskia, aminci, tsaro da kuma daidaiton asusunmu.

Darajan tarihi

Zinariya da Azurfa sun kasance ɗaya daga cikin shahararrun kuma amintattun hanyoyin adana ƙima da darajar kadara a duk sassan fadin duniya. SANU dandali ne mai ba da dama don a mallaki Zinare da Azurfa cikin sauki a fili a zamanance.

Nan Tafe Kadan

Shafin yanar gizo na SANU zai bawa kowa damar samu da mallakar Zinare da Azurfa. Zai zama hanya mafi kyau da sauki na sani da mallakar karafa masu daraja a zamanance. Amma halin yanzu, dauko SANU app a yau.

Group 2.png

Masu Tantancewa

a858a9a1-2b5a-4e56-b162-a63f28ad0ece-159

Muna anfani da mashahuran masu bincike don kula da bincike akan bin Dokoki da ka’idojin kasuwancinmu. Muna alfahari da samun daidaitattun lambobi da bin matakai da tsari na duniya don tabbatar da amincin don bada kariya akan cinikayyar abokan kasuwancinmu.

SANU
Takardar rahoto da jagorar

Danna kan alamar PDF dan dauko Takardar rahoto da jagorar

SANU in the press

bottom of page